Qari
Murottal Audio
قُلْ هُوَ اللّٰهُ اَحَدٌۚ
qul huwallāhu aḥad(un).
Ka ce: 'Shi ne Allah Makaɗaĩci.'
اَللّٰهُ الصَّمَدُۚ
allāhuṣ-ṣamad(u).
Allah wanda ake nufin Sa da buƙata.
لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُوْلَدْۙ
lam yalid wa lam yūlad.
Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba.
وَلَمْ يَكُنْ لَّهٗ كُفُوًا اَحَدٌ ࣖ
wa lam yakul lahū kufuwan aḥad(un).
Kuma babu wanda zai yi daidai da Shi.