Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)

Q.S Al-Humaza (اَلْهُمَزَة) - 9 Adadin Ayoyi

(Mai Cin Mutunci)

Qari

Murottal Audio

وَيْلٌ لِّكُلِّ هُمَزَةٍ لُّمَزَةٍۙ

wailul likulli humazatil-lumazah(tin).

Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).


ۨالَّذِيْ جَمَعَ مَالًا وَّعَدَّدَهٗۙ

allażī jama‘a mālaw wa ‘addadah(ū).

Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.


يَحْسَبُ اَنَّ مَالَهٗٓ اَخْلَدَهٗۚ

yaḥsabu anna mālahū akhladah(ū).

Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.


كَلَّا لَيُنْۢبَذَنَّ فِى الْحُطَمَةِۖ

kallā layumbażanna fil-ḥuṭamah(ti).

A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.


وَمَآ اَدْرٰىكَ مَا الْحُطَمَةُ ۗ

wa mā adrāka mal-ḥuṭamah(tu).

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?


نَارُ اللّٰهِ الْمُوْقَدَةُۙ

nārullāhil-mūqadah(tu).

Wutar Allah ce wadda ake hurawa.


الَّتِيْ تَطَّلِعُ عَلَى الْاَفْـِٕدَةِۗ

allatī taṭṭali‘u ‘alal-af'idah(ti).

Wadda take lekawa a kan zukata.


اِنَّهَا عَلَيْهِمْ مُّؤْصَدَةٌۙ

innahā ‘alaihim mu'ṣadah(tun).

Lalle ne ita abar kullewa ce a kansu.


فِيْ عَمَدٍ مُّمَدَّدَةٍ ࣖ

fī ‘amadim mumaddadah(tin).

A cikin sandũƙi masu tsayi.