Qari
Murottal Audio
كَلَّا لَوْ تَعْلَمُوْنَ عِلْمَ الْيَقِيْنِۗ
kallā lau ta‘lamūna ‘ilmal-yaqīn(i).
A'a! Da kun sani da ilimin tabbaci,
ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِيْنِۙ
Ṡumma latarawunnahā ‘ainal-yaqīn(i).
kuma lalle za ku gan ta da gani na tabbaci (da idon ku).
ثُمَّ لَتُسْـَٔلُنَّ يَوْمَىِٕذٍ عَنِ النَّعِيْمِ ࣖ
Ṡumma latus'alunna yauma'iżin ‘anin-na‘īm(i).
Sa'an nan lalle a ranar nan za a tambaye ku game da ni'ima (da kuka ji daɗi a duniya).