Qari
Murottal Audio
بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ
bismillāhir-raḥmānir-raḥīm(i).
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
اَلْحَمْدُ لِلّٰهِ رَبِّ الْعٰلَمِيْنَۙ
al-ḥamdu lillāhi rabbil-‘ālamīn(a).
Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu.
الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِۙ
ar-raḥmānir-raḥīm(i).
Mai rahama, Mai jin ƙai.
مٰلِكِ يَوْمِ الدِّيْنِۗ
māliki yaumid-dīn(i).
Mai mulkin Ranar Sakamako.
اِيَّاكَ نَعْبُدُ وَاِيَّاكَ نَسْتَعِيْنُۗ
iyyāka na‘budu wa iyyāka nasta‘īn(u),
Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.
اِهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيْمَۙ
ihdinaṣ-ṣirāṭal-mustaqīm(a).
Ka shiryar da mu hanya madaidaiciya.
صِرَاطَ الَّذِيْنَ اَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ ەۙ غَيْرِ الْمَغْضُوْبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّاۤلِّيْنَ ࣖ
Ṣirāṭal-lażīna an‘amta ‘alaihim, gairil-magḍūbi ‘alaihim wa laḍ-ḍāllīn(a).
Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima; ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba waɗanda suka ɓace ba.