Qari
Murottal Audio
اَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِاَصْحٰبِ الْفِيْلِۗ
alam tara kaifa fa‘ala rabbuka bi'aṣḥābil-fīl(i).
Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba?
اَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِيْ تَضْلِيْلٍۙ
alam yaj‘al kaidahum fī taḍlīl(in).
Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?
وَّاَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا اَبَابِيْلَۙ
wa arsala ‘alaihim ṭairan abābīl(a).
Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.
تَرْمِيْهِمْ بِحِجَارَةٍ مِّنْ سِجِّيْلٍۙ
tarmīhim biḥijāratim min sijjīl(in).
Suna jifar su da wasu duwatsu na yumbun wuta.
فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُوْلٍ ࣖ
fa ja‘alahum ka‘aṣfim ma'kūl(in).
Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?