Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Makan dan Minum Makanan Undangan makan Hak orang lain pada makanan Hak orang miskin pada makanan
Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 4
44
Q.S Al-Muddaththir (74:44)

وَلَمْ نَكُ نُطْعِمُ الْمِسْكِيْنَۙ

wa lam naku nuṭ‘imul-miskīn(a).

'Kuma ba mu kasance muna ciyar da miskinai ba.'


8
Q.S Al-Insan (76:8)

وَيُطْعِمُوْنَ الطَّعَامَ عَلٰى حُبِّهٖ مِسْكِيْنًا وَّيَتِيْمًا وَّاَسِيْرًا

wa yuṭ‘imūnaṭ-ṭa‘āma ‘alā ḥubbihī miskīnaw wa yatīmaw wa asīrā(n).

Kuma suna ciyar da abinci da suke ƙaunarsa ga miskinai da marayu da fursunoni.


18
Q.S Al-Fajr (89:18)

وَلَا تَحٰۤضُّوْنَ عَلٰى طَعَامِ الْمِسْكِيْنِۙ

wa lā taḥāḍḍūna ‘alā ṭa‘āmil-miskīn(i).

ba ku ƙarfafa juna a cikin ciyar da miskinai ba,


16
Q.S Al-Balad (90:16)

اَوْ مِسْكِيْنًا ذَا مَتْرَبَةٍۗ

au miskīnan żā matrabah(tin).

ko miskini mai ƙasa (mai wahala).