Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Shalat Keutamaan shalat dan perintah shalat Shalat subuh dan ashar serta jaminan tidak masuk neraka untuk yang menjaga keduanya

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 10
10
Q.S Al-Mu’minun (23:10)

اُولٰۤىِٕكَ هُمُ الْوٰرِثُوْنَ ۙ

ulā'ika humul-wāriṡūn(a).

Waɗannan su ne mãsu gado.


11
Q.S Al-Mu’minun (23:11)

الَّذِيْنَ يَرِثُوْنَ الْفِرْدَوْسَۗ هُمْ فِيْهَا خٰلِدُوْنَ

allażīna yariṡūnal-firdaus(a), hum fīhā khālidūn(a).

Waɗanda za su gado Aljannar Firdaus, suna dawwama a cikinta.


37
Q.S An-Nur (24:37)

رِجَالٌ لَّا تُلْهِيْهِمْ تِجَارَةٌ وَّلَا بَيْعٌ عَنْ ذِكْرِ اللّٰهِ وَاِقَامِ الصَّلٰوةِ وَاِيْتَاۤءِ الزَّكٰوةِ ۙيَخَافُوْنَ يَوْمًا تَتَقَلَّبُ فِيْهِ الْقُلُوْبُ وَالْاَبْصَارُ ۙ

rijālul lā tulhīhim tijāratuw wa lā bai‘un ‘an żikrillāhi wa iqāmiṣ-ṣalāti wa ītā'iz-zakāh(ti), yakhāfūna yauman tataqallabu fīhil-qulūbu wal-abṣār(u).

Maza waɗanda kasuwanci da saye da sayarwa ba su hana su daga ambaton Allah da tsayar da salla da ba zakka ba. Suna tsoron rãnar da zukãta da idanu za su jũya.


38
Q.S An-Nur (24:38)

لِيَجْزِيَهُمُ اللّٰهُ اَحْسَنَ مَا عَمِلُوْا وَيَزِيْدَهُمْ مِّنْ فَضْلِهٖۗ وَاللّٰهُ يَرْزُقُ مَنْ يَّشَاۤءُ بِغَيْرِ حِسَابٍ

liyajziyahumullāhu aḥsana mā ‘amilū wa yazīduhum min faḍlih(ī), wallāhu yarzuqu may yasyā'u bigairi ḥisāb(in).

Domin Allah Ya sãka musu da mafi alheri daga abin da suka aikata, kuma Ya ƙara musu daga falalarSa. Kuma Allah Yana azurta wanda Yake so ba tare da lissafi ba.


56
Q.S An-Nur (24:56)

وَاَقِيْمُوا الصَّلٰوةَ وَاٰتُوا الزَّكٰوةَ وَاَطِيْعُوا الرَّسُوْلَ لَعَلَّكُمْ تُرْحَمُوْنَ

wa aqīmuṣ-ṣalāta wa ātuz-zakāta wa aṭī‘ur-rasūla la‘allakum turḥamūn(a).

Kuma ku tsayar da salla kuma ku ba zakka kuma ku yi ɗa'a ga Manzo, wataƙila za a yi muku rahama.


38
Q.S Ash-Shura (42:38)

وَالَّذِيْنَ اسْتَجَابُوْا لِرَبِّهِمْ وَاَقَامُوا الصَّلٰوةَۖ وَاَمْرُهُمْ شُوْرٰى بَيْنَهُمْۖ وَمِمَّا رَزَقْنٰهُمْ يُنْفِقُوْنَ ۚ

wal-lażīnastajābū lirabbihim wa aqāmuṣ-ṣalāta wa amruhum syūrā bainahum, wa mimmā razaqnāhum yunfiqūn(a).

Kuma waɗanda suka karɓa ga Ubangijinsu kuma suka tsayar da salla, kuma al'amarsu shawara ne a tsakaninsu, kuma daga abin da Muka azurta su da shi suna ciyarwa.


23
Q.S Al-Ma'arij (70:23)

الَّذِيْنَ هُمْ عَلٰى صَلَاتِهِمْ دَاۤىِٕمُوْنَۖ

allażīna hum ‘alā ṣalātihim dā'imūn(a).

waɗanda suke dawwama a kan salla,


34
Q.S Al-Ma'arij (70:34)

وَالَّذِيْنَ هُمْ عَلٰى صَلَاتِهِمْ يُحَافِظُوْنَۖ

wal-lażīna hum ‘alā ṣalātihim yuḥāfiẓūn(a).

waɗannan ne a cikin Aljannu, mãsu daraja.


35
Q.S Al-Ma'arij (70:35)

اُولٰۤىِٕكَ فِيْ جَنّٰتٍ مُّكْرَمُوْنَ ۗ ࣖ

ulā'ika fī jannātim mukramūn(a).

To, me ya sa kāfirai suna gaggãwa zuwa gare ka,


15
Q.S Al-A'la (87:15)

وَذَكَرَ اسْمَ رَبِّهٖ فَصَلّٰىۗ

wa żakarasma rabbihī fa ṣallā.

Ya tuna da suna Ubangijinsa, sa'an nan ya yi salla.