6
Q.S Al-Fajr (89:6)
اَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِعَادٍۖ
alam tara kaifa fa‘ala rabbuka bi‘ād(in).
Shin ba ka gani ba yadda Ubangijinka Ya yi wa 'Ad?
8
Q.S Al-Fajr (89:8)
الَّتِيْ لَمْ يُخْلَقْ مِثْلُهَا فِى الْبِلَادِۖ
allatī lam yukhlaq miṡluhā fil-bilād(i).
waɗanda ba a halitta irinsu a cikin birane ba,
1
Q.S At-Takathur (102:1)
اَلْهٰىكُمُ التَّكَاثُرُۙ
alhākumut-takāṡur(u).
Alfahari (da dukiya da yawa) ya shagaltar da ku,
2
Q.S At-Takathur (102:2)
حَتّٰى زُرْتُمُ الْمَقَابِرَۗ
Ḥattā zurtumul-maqābir(a).
har kun shiga cikin kaburbura.