ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



29

Q.S Ash-Shura (42:29)

وَمِنْ اٰيٰتِهٖ خَلْقُ السَّمٰوٰتِ وَالْاَرْضِ وَمَا بَثَّ فِيْهِمَا مِنْ دَاۤبَّةٍ ۗوَهُوَ عَلٰى جَمْعِهِمْ اِذَا يَشَاۤءُ قَدِيْرٌ ࣖ

wa min āyātihī khalqus-samāwāti wal-arḍi wa mā baṡṡa fīhimā min dābbah(tin), wa huwa ‘alā jam‘ihim iżā yasyā'u qadīr(un).

Kuma daga ãyõyinSa ne halittar sammai da ƙasa da abin da Ya shimfiɗa cikinsu daga dabba. Kuma Shi ne Mai ikon tattara su idan Yake so.