28
Q.S Ash-Shura (42:28)
وَهُوَ الَّذِيْ يُنَزِّلُ الْغَيْثَ مِنْۢ بَعْدِ مَا قَنَطُوْا وَيَنْشُرُ رَحْمَتَهٗ ۗوَهُوَ الْوَلِيُّ الْحَمِيْدُ
wa huwal-lażī yunazzilul-gaiṡa mim ba‘di mā qanaṭū wa yansyuru raḥmatah(ū), wa huwal-waliyyul-ḥamīd(u).
Kuma Shi ne ke saukar da ruwa bayan sun yanke ƙauna kuma Yana shimfiɗa rahamarSa. Kuma Shi ne Majiɓinci, Mai yabo.