27
Q.S Ash-Shura (42:27)
۞ وَلَوْ بَسَطَ اللّٰهُ الرِّزْقَ لِعِبَادِهٖ لَبَغَوْا فِى الْاَرْضِ وَلٰكِنْ يُّنَزِّلُ بِقَدَرٍ مَّا يَشَاۤءُ ۗاِنَّهٗ بِعِبَادِهٖ خَبِيْرٌۢ بَصِيْرٌ
wa lau basaṭallāhur rizqa li‘ibādihī labagau fil-arḍi wa lākiy yunazzilu biqadarim mā yasyā'(u), innahū bi‘ibādihī khabīrum baṣīr(un).
Kuma da Allah Ya shimfiɗa abinci ga bayinSa, da suka yi girman kai a cikin ƙasa, amma Yana saukar da shi da ma'auni duk abin da Yake so. Lalle Shi Masani ne, Mai gani ga bayinSa.