ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



26

Q.S Ash-Shura (42:26)

وَيَسْتَجِيْبُ الَّذِيْنَ اٰمَنُوْا وَعَمِلُوا الصّٰلِحٰتِ وَيَزِيْدُهُمْ مِّنْ فَضْلِهٖ ۗوَالْكٰفِرُوْنَ لَهُمْ عَذَابٌ شَدِيْدٌ

wa yastajībul-lażīna āmanū wa ‘amiluṣ-ṣāliḥāti wa yazīduhum min faḍlih(ī), wal-kāfirūna lahum ‘ażābun syadīd(un).

Kuma Yana karɓar addu'ar waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma Yana ƙara musu daga falalarSa. Kuma mãsu kafirta suna da azaba mai tsanani.