30
Q.S Ash-Shura (42:30)
وَمَآ اَصَابَكُمْ مِّنْ مُّصِيْبَةٍ فَبِمَا كَسَبَتْ اَيْدِيْكُمْ وَيَعْفُوْا عَنْ كَثِيْرٍۗ
wa mā aṣābakum mim muṣībatin fabimā kasabat aidīkum wa ya‘fū ‘an kaṡīr(in).
Kuma duk abin da ya sãme ku na musiba, to saboda abin da hannunku suka aikata ne, kuma Yana gafarta yawancinsa.