ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



62

Q.S An-Nisa'i (4:62)

فَكَيْفَ اِذَآ اَصَابَتْهُمْ مُّصِيْبَةٌ ۢبِمَا قَدَّمَتْ اَيْدِيْهِمْ ثُمَّ جَاۤءُوْكَ يَحْلِفُوْنَ بِاللّٰهِ ۖاِنْ اَرَدْنَآ اِلَّآ اِحْسَانًا وَّتَوْفِيْقًا

fa kaifa iżā aṣābathum muṣībatum bimā qaddamat aidīhim ṡumma jā'ūka yaḥlifūna billāh(i), in aradnā illā iḥsānaw wa taufīqā(n).

To yaya za su yi idan musiba ta sãme su saboda abin da hannunsu suka gabatar, sa'an nan suka zo maka suna rantsuwa da Allah: 'Ba muna nufin face alheri da sulhu.'