61
Q.S An-Nisa'i (4:61)
وَاِذَا قِيْلَ لَهُمْ تَعَالَوْا اِلٰى مَآ اَنْزَلَ اللّٰهُ وَاِلَى الرَّسُوْلِ رَاَيْتَ الْمُنٰفِقِيْنَ يَصُدُّوْنَ عَنْكَ صُدُوْدًاۚ
wa iżā qīla lahum ta‘ālau ilā mā anzalallāhu wa ilar-rasūli ra'aital-munāfiqīna yaṣuddūna ‘anka ṣudūdā(n).
Kuma idan aka ce musu: 'Ku zo zuwa ga abin da Allah Ya saukar da abin da Manzo ya kawo,' sai ka ga munafukai suna jũya baya daga gare ka da jũya mai girma.