ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



63

Q.S An-Nisa'i (4:63)

اُولٰۤىِٕكَ الَّذِيْنَ يَعْلَمُ اللّٰهُ مَا فِيْ قُلُوْبِهِمْ فَاَعْرِضْ عَنْهُمْ وَعِظْهُمْ وَقُلْ لَّهُمْ فِيْٓ اَنْفُسِهِمْ قَوْلًا ۢ بَلِيْغًا

ulā'ikal-lażīna ya‘lamullāhu mā fī qulūbihim fa a‘riḍ ‘anhum wa ‘iẓhum wa qul lahum fī anfusihim qaulam balīgā(n).

Waɗannan ne waɗanda Allah Ya sani abin da ke cikin zukãtansu. Saboda haka ku jũya musu baya, kuma ku yi musu wa'azi, kuma ku faɗi musu magana mai shiga cikin zukãta.