ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



9

Q.S Al-Isra'i (17:9)

اِنَّ هٰذَا الْقُرْاٰنَ يَهْدِيْ لِلَّتِيْ هِيَ اَقْوَمُ وَيُبَشِّرُ الْمُؤْمِنِيْنَ الَّذِيْنَ يَعْمَلُوْنَ الصّٰلِحٰتِ اَنَّ لَهُمْ اَجْرًا كَبِيْرًاۙ

inna hāżal-qur'āna yahdī lil-latī hiya aqwamu wa yubasysyirul-mu'minīnal-lażīna ya‘malūnaṣ-ṣāliḥāti anna lahum ajran kabīrā(n).

Lalle wannan Alƙur'ani yana nuna hanya mafi madaidaiciya, kuma yana bushara ga muminai waɗanda suke aikata ayyukan ƙwarai cewa a gare su akwai lãda mai girma.