8
Q.S Al-Isra'i (17:8)
عَسٰى رَبُّكُمْ اَنْ يَّرْحَمَكُمْۚ وَاِنْ عُدْتُّمْ عُدْنَاۘ وَجَعَلْنَا جَهَنَّمَ لِلْكٰفِرِيْنَ حَصِيْرًا
‘asā rabbukum ay yarḥamakum, wa in ‘uttum ‘udnā, wa ja‘alnā jahannama lil-kāfirīna ḥaṣīrā(n).
Wataƙila Ubangijinku Ya yi muku rahama. Kuma idan kun koma (zuwa zãunci), za Mu koma (zuwa azaba). Kuma Muka sanya Jahannama ga kafirai shimfida.