ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



10

Q.S Al-Isra'i (17:10)

وَّاَنَّ الَّذِيْنَ لَا يُؤْمِنُوْنَ بِالْاٰخِرَةِ اَعْتَدْنَا لَهُمْ عَذَابًا اَلِيْمًا ࣖ

wa annal-lażīna lā yu'minūna bil-ākhirati a‘tadnā lahum ‘ażāban alīmā(n).

Kuma cewa waɗanda ba su yi imani da Lahira ba, Muka shirya musu azaba mai raɗaɗi.