Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Akhlak dan Adab Etika dan hak-hak umum Etika berbicara Keutamaan perkataan baik

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 2
24
Q.S Al-Hajj (22:24)

وَهُدُوْٓا اِلَى الطَّيِّبِ مِنَ الْقَوْلِۚ وَهُدُوْٓا اِلٰى صِرَاطِ الْحَمِيْدِ

wa hudū ilaṭ-ṭayyibi minal-qaul(i), wa hudū ilā ṣirāṭil-ḥamīd(i).

Kuma aka shiryar da su zuwa ga magana mai kyau, kuma aka shiryar da su zuwa ga hanya Mai yabo.


10
Q.S Fatir (35:10)

مَنْ كَانَ يُرِيْدُ الْعِزَّةَ فَلِلّٰهِ الْعِزَّةُ جَمِيْعًاۗ اِلَيْهِ يَصْعَدُ الْكَلِمُ الطَّيِّبُ وَالْعَمَلُ الصَّالِحُ يَرْفَعُهٗ ۗوَالَّذِيْنَ يَمْكُرُوْنَ السَّيِّاٰتِ لَهُمْ عَذَابٌ شَدِيْدٌ ۗوَمَكْرُ اُولٰۤىِٕكَ هُوَ يَبُوْرُ

man kāna yurīdul-‘izzata falillāhil-‘izzatu jamī‘ā(n), ilaihi yaṣ‘adul-kalimuṭ-ṭayyibu wal-‘amaluṣ-ṣāliḥu yarfa‘uh(ū), wal-lażīna yamkurūnas-sayyi'āti lahum ‘ażābun syadīd(un), wa makru ulā'ika huwa yabūr(u).

Duk wanda ke son ƙarfi, to, ƙarfi duka na Allah ne. Zuwa gare Shi ke hawa kalma mai daɗi, kuma aiki na ƙwarai Yana ɗaukarsa. Kuma waɗanda ke yin makircin mugunta suna da azaba mai tsanani, kuma makircinsu yana ɓacewa.