هُوَ الَّذِيْ جَعَلَ الشَّمْسَ ضِيَاۤءً وَّالْقَمَرَ نُوْرًا وَّقَدَّرَهٗ مَنَازِلَ لِتَعْلَمُوْا عَدَدَ السِّنِيْنَ وَالْحِسَابَۗ مَا خَلَقَ اللّٰهُ ذٰلِكَ اِلَّا بِالْحَقِّۗ يُفَصِّلُ الْاٰيٰتِ لِقَوْمٍ يَّعْلَمُوْنَ
huwal-lażī ja‘alasy-syamsa ḍiyā'aw wal-qamara nūraw wa qaddarahū manāzila lita‘lamū ‘adadas-sinīna wal-ḥisāb(a), mā khalaqallāhu zālika illā bil-ḥaqq(i), yufaṣṣilul-āyāti liqaumiy ya‘lamūn(a).
Shi ne Wanda Ya sanya rana haske da wata haske, kuma Ya ƙayyade mata wurare domin ku sani adadin shekaru da lissafi. Allah bai halicce haka ba face da gaskiya. Yana bayyana ãyõyi ga mutane mãsu ilimi.
تَبٰرَكَ الَّذِيْ جَعَلَ فِى السَّمَاۤءِ بُرُوْجًا وَّجَعَلَ فِيْهَا سِرٰجًا وَّقَمَرًا مُّنِيْرًا
tabārakal-lażī ja‘ala fis-samā'i burūjaw wa ja‘ala fīhā sirājaw wa qamaram munīrā(n).
Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya sanya a cikin sama manyan taurari, kuma Ya sanya cikinta rana da wata mai haske.
وَّجَعَلَ الْقَمَرَ فِيْهِنَّ نُوْرًا وَّجَعَلَ الشَّمْسَ سِرَاجًا
wa ja‘alal-qamara fīhinna nūraw wa ja‘alasy-syamsa sirājā(n).
'Kuma Ya sanya wata a cikinsu haske, kuma Ya sanya rana a matsayin fitilla.'