وَلَوْلَآ اِذْ سَمِعْتُمُوْهُ قُلْتُمْ مَّا يَكُوْنُ لَنَآ اَنْ نَّتَكَلَّمَ بِهٰذَاۖ سُبْحٰنَكَ هٰذَا بُهْتَانٌ عَظِيْمٌ
wa lau lā iż sami‘tumūhu qultum mā yakūnu lanā an natakallama bihāżā, subḥānaka hāżā buhtānun ‘aẓīm(un).
Kuma me ya sa ba ku ce ba sa'ad da kuka ji shi: 'Ba ya dace a gare mu mu faɗi wannan. Tsarki ya tabbata a gare Ka! Wannan ƙarya ce mai girma.'
تَبٰرَكَ الَّذِيْ جَعَلَ فِى السَّمَاۤءِ بُرُوْجًا وَّجَعَلَ فِيْهَا سِرٰجًا وَّقَمَرًا مُّنِيْرًا
tabārakal-lażī ja‘ala fis-samā'i burūjaw wa ja‘ala fīhā sirājaw wa qamaram munīrā(n).
Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya sanya a cikin sama manyan taurari, kuma Ya sanya cikinta rana da wata mai haske.
وَّجَعَلْنَا سِرَاجًا وَّهَّاجًاۖ
wa ja‘alnā sirājaw wahhājā(n).
Kuma Mun sanya fitila mai haske mai zãfi (rãna)?