وَمِنَ النَّاسِ مَنْ يُّعْجِبُكَ قَوْلُهٗ فِى الْحَيٰوةِ الدُّنْيَا وَيُشْهِدُ اللّٰهَ عَلٰى مَا فِيْ قَلْبِهٖ ۙ وَهُوَ اَلَدُّ الْخِصَامِ
wa minan-nāsi may yu‘jibuka qauluhū fil-ḥayātid-dun-yā wa yusyhidullāha ‘alā mā fī qalbih(ī), wa huwa aladdul-khiṣām(i).
Kuma daga mutane akwai wanda maganarsa game da rayuwa ta duniya ta yi maka mamaki, kuma yana shaida da Allah a kan abin da ke cikin zuciyarsa, alhãli shi ne mafi tsananin maƙiyayi.
وَلَا تُطِعْ كُلَّ حَلَّافٍ مَّهِيْنٍۙ
wa lā tuṭi‘ kulla ḥallāfim mahīn(in).
Kada ka yi biyayya ga duk mai yawan rantsuwa mai ƙasƙanci,
هَمَّازٍ مَّشَّاۤءٍۢ بِنَمِيْمٍۙ
hammāzim masysyā'im binamīm(in).
mai zage-zage, mai yawo da gulma,
مَّنَّاعٍ لِّلْخَيْرِ مُعْتَدٍ اَثِيْمٍۙ
mannā‘il lil-khairi mu‘tadin aṡīm(in).
mai hana alhẽri, mai ƙetare haddi, mai laifi,
عُتُلٍّۢ بَعْدَ ذٰلِكَ زَنِيْمٍۙ
‘utullim ba‘da żālika zanīm(in).
mai tsaurin kai, kuma bayan haka shi mai ƙyama ne.
اَنْ كَانَ ذَا مَالٍ وَّبَنِيْنَۗ
an kāna żā māliw wa banīn(a).
Sabõda lalle yana da dukiya da 'ya'ya.
اِذَا تُتْلٰى عَلَيْهِ اٰيٰتُنَا قَالَ اَسَاطِيْرُ الْاَوَّلِيْنَۗ
iżā tutlā ‘alaihi āyātunā qāla asāṭīrul-awwalīn(a).
Idan aka karanta masa ãyõyi, ya ce, 'Tatsuniyoyin mutãnen farko ne.'
سَنَسِمُهٗ عَلَى الْخُرْطُوْمِ
sanasimuhū ‘alal-khurṭūm(i).
Za Mu sanya alāma a kan hancinsa.
وَيْلٌ لِّكُلِّ هُمَزَةٍ لُّمَزَةٍۙ
wailul likulli humazatil-lumazah(tin).
Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
ۨالَّذِيْ جَمَعَ مَالًا وَّعَدَّدَهٗۙ
allażī jama‘a mālaw wa ‘addadah(ū).
Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
يَحْسَبُ اَنَّ مَالَهٗٓ اَخْلَدَهٗۚ
yaḥsabu anna mālahū akhladah(ū).
Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
كَلَّا لَيُنْۢبَذَنَّ فِى الْحُطَمَةِۖ
kallā layumbażanna fil-ḥuṭamah(ti).
A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
وَمَآ اَدْرٰىكَ مَا الْحُطَمَةُ ۗ
wa mā adrāka mal-ḥuṭamah(tu).
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
نَارُ اللّٰهِ الْمُوْقَدَةُۙ
nārullāhil-mūqadah(tu).
Wutar Allah ce wadda ake hurawa.
الَّتِيْ تَطَّلِعُ عَلَى الْاَفْـِٕدَةِۗ
allatī taṭṭali‘u ‘alal-af'idah(ti).
Wadda take lekawa a kan zukata.
اِنَّهَا عَلَيْهِمْ مُّؤْصَدَةٌۙ
innahā ‘alaihim mu'ṣadah(tun).
Lalle ne ita abar kullewa ce a kansu.
فِيْ عَمَدٍ مُّمَدَّدَةٍ ࣖ
fī ‘amadim mumaddadah(tin).
A cikin sandũƙi masu tsayi.