3
Q.S Al-Mu’minun (23:3)
وَالَّذِيْنَ هُمْ عَنِ اللَّغْوِ مُعْرِضُوْنَ ۙ
wal-lażīna hum anil-lagwi muriḍūn(a).
Kuma waɗanda suke nisantar abin da ba shi da amfãni.
6
Q.S Luqman (31:6)
وَمِنَ النَّاسِ مَنْ يَّشْتَرِيْ لَهْوَ الْحَدِيْثِ لِيُضِلَّ عَنْ سَبِيْلِ اللّٰهِ بِغَيْرِ عِلْمٍۖ وَّيَتَّخِذَهَا هُزُوًاۗ اُولٰۤىِٕكَ لَهُمْ عَذَابٌ مُّهِيْنٌ
wa minan-nāsi may yasytarī lahwal-ḥadīṡi liyuḍilla ‘an sabīlillāhi bigairi ‘ilmiw wa yattakhiżahā huzuwā(n), ulā'ika lahum ‘ażābum muhīn(un).
Kuma daga mutane akwai wanda yana sayen magana maras amfãni domin ya ɓatar da (mutane) daga hanya Allah ba tare da ilimi ba, kuma yana ɗaukar ta a matsayin izgili. Waɗannan suna da azaba mai wulakanci.
11
Q.S Al-Ghashiya (88:11)
لَّا تَسْمَعُ فِيْهَا لَاغِيَةً ۗ
lā tasama‘u fīhā lāgiyah(tan).
a cikinta ba za ka ji maganar banza ba,