Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - 6 Rukun Iman Para Nabi dan Rasul (rukun iman no.4) Peristiwa Isra' Mi'raj

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 1
1
Q.S Al-Isra'i (17:1)

سُبْحٰنَ الَّذِيْٓ اَسْرٰى بِعَبْدِهٖ لَيْلًا مِّنَ الْمَسْجِدِ الْحَرَامِ اِلَى الْمَسْجِدِ الْاَقْصَا الَّذِيْ بٰرَكْنَا حَوْلَهٗ لِنُرِيَهٗ مِنْ اٰيٰتِنَاۗ اِنَّهٗ هُوَ السَّمِيْعُ الْبَصِيْرُ

subḥānal-lażī asrā bi‘abdihī lailam minal-masjidil ḥarāmi ilal-masjidil-aqṣal-lażī bāraknā ḥaulahū linuriyahū min āyātinā, innahū huwas-samī‘ul-baṣīr(u).

Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya yi tafiyar dare da bawansa daga Masallacin Haram zuwa Masallacin Aqsa wanda Muka yi albarka a kewaye da shi, domin Mu nuna masa wasu daga ãyõyinMu. Lalle Shi ne Mai ji, Mai gani.