فَاِنْ تَوَلَّوْا فَقُلْ حَسْبِيَ اللّٰهُ لَآ اِلٰهَ اِلَّا هُوَ ۗ عَلَيْهِ تَوَكَّلْتُ وَهُوَ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيْمِ ࣖ
fa in tawallau faqul ḥasbiyallāhu lā ilāha illā huw(a), ‘alaihi tawakkaltu wa huwa rabbul-‘arsyil-‘aẓīm(i).
To idan sun jũya baya, ka ce: 'Allah ya isa gare ni. Babu abin bautawa face Shi. A gare Shi ne nake dogara, kuma Shi ne Ubangijin Al'arshi mai girma.'
اَلرَّحْمٰنُ عَلَى الْعَرْشِ اسْتَوٰى
ar- raḥmānu ‘alal-‘arsyistawā.
Mai rahama, Wanda Ya daidaita a kan Al'arshi.
قُلْ مَنْ رَّبُّ السَّمٰوٰتِ السَّبْعِ وَرَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيْمِ
qul mar rabbus-samāwātis-sab‘i wa rabbul-‘arsyil-‘aẓīm(i).
Kuma Musa ya ce: 'Ya Fir'auna! Lalle ni Manzon Ubangijin halittu ne.'
اَلَّذِيْنَ يَحْمِلُوْنَ الْعَرْشَ وَمَنْ حَوْلَهٗ يُسَبِّحُوْنَ بِحَمْدِ رَبِّهِمْ وَيُؤْمِنُوْنَ بِهٖ وَيَسْتَغْفِرُوْنَ لِلَّذِيْنَ اٰمَنُوْاۚ رَبَّنَا وَسِعْتَ كُلَّ شَيْءٍ رَّحْمَةً وَّعِلْمًا فَاغْفِرْ لِلَّذِيْنَ تَابُوْا وَاتَّبَعُوْا سَبِيْلَكَ وَقِهِمْ عَذَابَ الْجَحِيْمِ
allażīna yaḥmilūnal-‘arsya wa man ḥaulahū yusabbiḥūna biḥamdi rabbihim wa yu'minūna bihī wa yastagfirūna lil-lażīna āmanū, rabbanā wasi‘ta kulla syai'ir raḥmataw wa ‘ilman fagfir lil-lażīna tābū wattaba‘ū sabīlaka wa qihim ‘ażābal-jaḥīm(i).
Waɗanda ke ɗaukar Al'arshi da waɗanda ke kewaye da shi suna tasbihi da yabon Ubangijinsu kuma suna ĩmãni da Shi, suna neman gafara ga waɗanda suka yi ĩmãni (suna cewa): 'Ya Ubangijinmu! Rahamarka da iliminka sun rufe duk abu. Saboda haka ka gafarta wa waɗanda suka tuba kuma suka bi hanyaNka, kuma ka tsare su daga azabar Jahim.'
وَّالْمَلَكُ عَلٰٓى اَرْجَاۤىِٕهَاۗ وَيَحْمِلُ عَرْشَ رَبِّكَ فَوْقَهُمْ يَوْمَىِٕذٍ ثَمٰنِيَةٌ ۗ
wal-malaku ‘alā arjā'ihā, wa yaḥmilu ‘arsya rabbika fauqahum yauma'iżin ṡamāniyah(tun).
Kuma mala'iku suna a kan iyakokinta. A ranar nan takwas za su ɗauke Al'arshi na Ubangijinka a bisa su.