وَاِذْ اٰتَيْنَا مُوْسَى الْكِتٰبَ وَالْفُرْقَانَ لَعَلَّكُمْ تَهْتَدُوْنَ
wa iż ātainā mūsal-kitāba wal-furqāna la‘allakum tahtadūn(a).
Kuma Muka bai wa Musa Littafi da Furqani, domin ku yi shiriya.
وَلَقَدْ اٰتَيْنَا مُوْسَى الْكِتٰبَ وَقَفَّيْنَا مِنْۢ بَعْدِهٖ بِالرُّسُلِ ۖ وَاٰتَيْنَا عِيْسَى ابْنَ مَرْيَمَ الْبَيِّنٰتِ وَاَيَّدْنٰهُ بِرُوْحِ الْقُدُسِۗ اَفَكُلَّمَا جَاۤءَكُمْ رَسُوْلٌۢ بِمَا لَا تَهْوٰىٓ اَنْفُسُكُمُ اسْتَكْبَرْتُمْ ۚ فَفَرِيْقًا كَذَّبْتُمْ وَفَرِيْقًا تَقْتُلُوْنَ
wa laqad ātainā mūsal-kitāba wa qaffainā mim ba‘dihī bir-rusul(i), wa ātainā ‘īsabna maryamal-bayyināti wa ayyadnāhu birūḥil-qudus(i), afakullamā jā'akum rasūlum bimā lā tahwā anfusukumustakbartum, fafarīqan każżabtum wa farīqan taqtulūn(a).
Kuma lalle Muka bai wa Musa Littafi, kuma Muka biyo baya da Manzanni bayansa, kuma Muka bai wa Isa ɗan Maryam ãyõyi bayyane, kuma Muka ƙarfafa shi da Rũhi Mai Tsarki. Shin dai a kõ da yaushe Manzo ya zo muku da abin da zuciyoyinku ba su so ba, sai kuka yi girman kai, sai kuka ƙaryata wasu kuma kuka kashe wasu?
وَاٰتَيْنَا مُوْسَى الْكِتٰبَ وَجَعَلْنٰهُ هُدًى لِّبَنِيْٓ اِسْرَاۤءِيْلَ اَلَّا تَتَّخِذُوْا مِنْ دُوْنِيْ وَكِيْلًاۗ
wa ātainā mūsal-kitāba wa ja‘alnāhu hudal libanī isrā'īla allā tattakhiżū min dūnī wakīlā(n).
Kuma Muka bai wa Musa Littafi (Attaura), kuma Muka sanya shi jagora ga Bani Isra'ila (da umurni): 'Kada ku ɗauki majiɓinci wanin Ni.'
وَلَقَدْ اٰتَيْنَا مُوْسَى الْكِتٰبَ لَعَلَّهُمْ يَهْتَدُوْنَ
wa laqad ātainā mūsal-kitāba la‘allahum yahtadūn(a).
Suka ce: 'Ya Hud! Lalle ka yi musu da mu kuma ka ƙara musu musu. Idan kana daga mãsu gaskiya, to ka kawo mana abin da ka yi wa'adin mu.'
وَلَقَدْ اٰتَيْنَا مُوْسَى الْكِتٰبَ مِنْۢ بَعْدِ مَآ اَهْلَكْنَا الْقُرُوْنَ الْاُوْلٰى بَصَاۤىِٕرَ لِلنَّاسِ وَهُدًى وَّرَحْمَةً لَّعَلَّهُمْ يَتَذَكَّرُوْنَ
wa laqad ātainā mūsal-kitāba mim ba‘di mā ahlaknal-qurūnal ūlā baṣā'ira lin-nāsi wa hudaw wa raḥmatal la‘allahum yatażakkarūn(a).
'Ka haɗa shi a cikin al'amariNa.'
وَلَقَدْ اٰتَيْنَا مُوْسَى الْكِتٰبَ فَلَا تَكُنْ فِيْ مِرْيَةٍ مِّنْ لِّقَاۤىِٕهٖ وَجَعَلْنٰهُ هُدًى لِّبَنِيْٓ اِسْرَاۤءِيْلَۚ
wa laqad ātainā mūsal-kitāba falā takun fī miryatim mil liqā'ihī wa ja‘alnāhu hudal libanī isrā'īl(a).
Kuma lalle Muka bai wa Musa Littafi, don haka kada ka kasance cikin shakka game da gamuwa da shi, kuma Muka sanya shi shiriya ga Bani Isra'ila.