Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - 6 Rukun Iman Hari Kiamat (rukun iman no.5) Tanda Kiamat Orang miskin, telanjang, tidak beralas kaki, tidak berkhitan, tuli bisu menjadi pemimpin

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 6
63
Q.S Al-Mu’minun (23:63)

بَلْ قُلُوْبُهُمْ فِيْ غَمْرَةٍ مِّنْ هٰذَا وَلَهُمْ اَعْمَالٌ مِّنْ دُوْنِ ذٰلِكَ هُمْ لَهَا عٰمِلُوْنَ

bal qulūbuhum fī gamratim min hāżā wa lahum a‘mālum min dūni żālika hum lahā ‘āmilūn(a).

'Lalle kuna zuwa ga maza da sha'awa baicin mata. A'a! Ku mutane ne mãsu wuce gona gaba.'


64
Q.S Al-Mu’minun (23:64)

حَتّٰىٓ اِذَآ اَخَذْنَا مُتْرَفِيْهِمْ بِالْعَذَابِ اِذَا هُمْ يَجْـَٔرُوْنَ ۗ

Ḥattā iżā akhażnā mutrafīhim bil-‘ażābi iżā hum yaj'arūn(a).

Kuma amsar mutanensa ba ta kasance ba face suka ce: 'Ku fitar da su daga garinku. Lalle su mutane ne suna son tsarkake kansu.'


65
Q.S Al-Mu’minun (23:65)

لَا تَجْـَٔرُوا الْيَوْمَۖ اِنَّكُمْ مِّنَّا لَا تُنْصَرُوْنَ

lā taj'arul-yaum(a), innakum minnā lā tunṣarūn(a).

Sai Muka tsire shi da iyalinsa face matarsa, ta kasance daga mãsu baya.


66
Q.S Al-Mu’minun (23:66)

قَدْ كَانَتْ اٰيٰتِيْ تُتْلٰى عَلَيْكُمْ فَكُنْتُمْ عَلٰٓى اَعْقَابِكُمْ تَنْكِصُوْنَ ۙ

qad kānat āyātī tutlā ‘alaikum fa kuntum ‘alā a‘qābikum tankiṣūn(a).

Kuma Muka saukar da ruwan sama a kansu. Ka dũbi yadda ya ƙare waɗanda suka yi laifi.


67
Q.S Al-Mu’minun (23:67)

مُسْتَكْبِرِيْنَۙ بِهٖ سٰمِرًا تَهْجُرُوْنَ

mustakbirīn(a), bihī sāmiran tahjurūn(a).

Kuma zuwa Midiyan (Muka aika) ɗan'uwansu Shu'aib, ya ce: 'Ya mutanena! Ku bauta wa Allah, ba ku da abin bautawa face Shi. Hakika hujja ta zo muku daga Ubangijinku. Ku cika ma'auni da mizani, kuma kada ku rage wa mutane abin da suka samu, kuma kada ku yi fasadi a ƙasa bayan an gyara ta. Wannan ne mafi alheri a gare ku idan kun kasance muminai.'


44
Q.S Al-Furqan (25:44)

اَمْ تَحْسَبُ اَنَّ اَكْثَرَهُمْ يَسْمَعُوْنَ اَوْ يَعْقِلُوْنَۗ اِنْ هُمْ اِلَّا كَالْاَنْعَامِ بَلْ هُمْ اَضَلُّ سَبِيْلًا ࣖ

am taḥsabu anna akṡarahum yasma‘ūna au ya‘qilūn(a), in hum illā kal-an‘āmi bal hum aḍallu sabīlā(n).

Ko kana zaton cewa yawancinsu suna ji ko suna tunani? Ba su baicin dabbobi ba, a'a! Sun fi ɓata hanya.