Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Hukum pidana, jinayah Kejahatan berzina Hukum berzina Keutamaan meninggalkan hal-hal yang keji

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 10
31
Q.S An-Nisa'i (4:31)

اِنْ تَجْتَنِبُوْا كَبَاۤىِٕرَ مَا تُنْهَوْنَ عَنْهُ نُكَفِّرْ عَنْكُمْ سَيِّاٰتِكُمْ وَنُدْخِلْكُمْ مُّدْخَلًا كَرِيْمًا

in tajtanibū kabā'ira mā tunhauna ‘anhu nukaffir ‘ankum sayyi'ātikum wa nudkhilkum mudkhalan karīmā(n).

Idan kun nisantar munanan abubuwa da kuka yi umurni a kansu, za Mu kankare muku munanan ayyukanku, kuma za Mu shigar da ku shiga mai daraja.


32
Q.S Al-Isra'i (17:32)

وَلَا تَقْرَبُوا الزِّنٰىٓ اِنَّهٗ كَانَ فَاحِشَةً ۗوَسَاۤءَ سَبِيْلًا

wa lā taqrabuz-zinā innahū kāna fāḥisyah(tan), wa sā'a sabīlā(n).

Kada ku kusanci zina. Lalle shi abin kunya ne kuma mummũnan hanya.


5
Q.S Al-Mu’minun (23:5)

وَالَّذِيْنَ هُمْ لِفُرُوْجِهِمْ حٰفِظُوْنَ ۙ

wal-lażīna hum lifurūjihim ḥāfiẓūn(a).

Kuma waɗanda suke kiyaye farjinsu.


10
Q.S Al-Mu’minun (23:10)

اُولٰۤىِٕكَ هُمُ الْوٰرِثُوْنَ ۙ

ulā'ika humul-wāriṡūn(a).

Waɗannan su ne mãsu gado.


11
Q.S Al-Mu’minun (23:11)

الَّذِيْنَ يَرِثُوْنَ الْفِرْدَوْسَۗ هُمْ فِيْهَا خٰلِدُوْنَ

allażīna yariṡūnal-firdaus(a), hum fīhā khālidūn(a).

Waɗanda za su gado Aljannar Firdaus, suna dawwama a cikinta.


37
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:37)

يَأْتُوْكَ بِكُلِّ سَحَّارٍ عَلِيْمٍ

ya'tūka bikulli saḥḥārin ‘alīm(in).

'za su kawo maka duk wani mai sihiri, mai ilimi.'


31
Q.S An-Najm (53:31)

وَلِلّٰهِ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الْاَرْضِۗ لِيَجْزِيَ الَّذِيْنَ اَسَاۤءُوْا بِمَا عَمِلُوْا وَيَجْزِيَ الَّذِيْنَ اَحْسَنُوْا بِالْحُسْنٰىۚ

wa lillāhi mā fis-samāwāti wa mā fil-arḍ(i), liyajziyal-lażīna asā'ū bimā ‘amilū wa yajziyal-lażīna aḥsanū bil-ḥusnā.

Kuma Allah ne ke mallakar abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, domin Ya sãka wa waɗanda suka yi mummũna bisa abin da suka yi kuma Ya sãka wa waɗanda suka yi alhẽri da mafi kyau.


29
Q.S Al-Ma'arij (70:29)

وَّالَّذِيْنَ هُمْ لِفُرُوْجِهِمْ حٰفِظُوْنَۙ

wal-lażīna hum lifurūjihim ḥāfiẓūn(a).

sai a kan matansu ko bãyinsu, to ba su da laifi a cikinsa.


30
Q.S Al-Ma'arij (70:30)

اِلَّا عَلٰٓى اَزْوَاجِهِمْ اَوْ مَا مَلَكَتْ اَيْمَانُهُمْ فَاِنَّهُمْ غَيْرُ مَلُوْمِيْنَۚ

illā ‘alā azwājihim au mā malakat aimānuhum fa innahum gairu malūmīn(a).

Amma wanda ya nemi wanin haka, waɗannan ne mãsu ƙetare haddi.


31
Q.S Al-Ma'arij (70:31)

فَمَنِ ابْتَغٰى وَرَاۤءَ ذٰلِكَ فَاُولٰۤىِٕكَ هُمُ الْعَادُوْنَۚ

fa manibtagā warā'a żālika fa ulā'ika humul-‘ādūn(a).

Da waɗanda suke kiyaye amānarsu da alkawarinsu,