Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Bangsa-bangsa terdahulu Nabi-nabi Kisah-kisah para rasul Nabi Isa AS Sifat dan tabiat nabi Isa as

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 2
45
Q.S Ali Imran (3:45)

اِذْ قَالَتِ الْمَلٰۤىِٕكَةُ يٰمَرْيَمُ اِنَّ اللّٰهَ يُبَشِّرُكِ بِكَلِمَةٍ مِّنْهُۖ اسْمُهُ الْمَسِيْحُ عِيْسَى ابْنُ مَرْيَمَ وَجِيْهًا فِى الدُّنْيَا وَالْاٰخِرَةِ وَمِنَ الْمُقَرَّبِيْنَۙ

iż qālatil-malā'ikatu yā maryama innallāha yubasysyiruki bikalimatim minhusmuhul-masīḥu ‘īsabnu maryama wajīhan fid-dun-yā wal-ākhirati wa minal-muqarrabīn(a).

A lõkacin da malã'iku suka ce: 'Ya Maryamu! Lalle Allah Yana bushara da muku da kalma daga gare Shi, sunansa Al-Masihu Isa ɗan Maryamu, mai daraja a duniya da Lahira, kuma daga mãsu kusanta.'


46
Q.S Ali Imran (3:46)

وَيُكَلِّمُ النَّاسَ فِى الْمَهْدِ وَكَهْلًا وَّمِنَ الصّٰلِحِيْنَ

wa yukallimun nāsa fil-mahdi wa kahlaw wa minaṣ-ṣāliḥīn(a).

Kuma zai yi magana da mutane a cikin shimfida da tsofika, kuma yana daga sãlihai.