Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Bangsa-bangsa terdahulu Nabi-nabi Kisah-kisah para rasul Nabi Musa AS Lembah tempat Musa dipanggil

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 4
12
Q.S Ta-Ha (20:12)

اِنِّيْٓ اَنَا۠ رَبُّكَ فَاخْلَعْ نَعْلَيْكَۚ اِنَّكَ بِالْوَادِ الْمُقَدَّسِ طُوًى ۗ

innī ana rabbuka fakhla‘ na‘laika innaka bil-wādil-muqaddasi ṭuwā(n).

'Lalle Ni ne Ubangijinka, saboda haka ka cire sandalinka. Lalle kai yana cikin wadi mai tsarki, Tuwa.'


20
Q.S Ta-Ha (20:20)

فَاَلْقٰىهَا فَاِذَا هِيَ حَيَّةٌ تَسْعٰى

fa alqāhā fa iżā hiya ḥayyatun tas‘ā.

Sai ya jẽfa ta, sai ta zama maciji mai motsi.


30
Q.S Al-Qasas (28:30)

فَلَمَّآ اَتٰىهَا نُوْدِيَ مِنْ شَاطِئِ الْوَادِ الْاَيْمَنِ فِى الْبُقْعَةِ الْمُبٰرَكَةِ مِنَ الشَّجَرَةِ اَنْ يّٰمُوْسٰىٓ اِنِّيْٓ اَنَا اللّٰهُ رَبُّ الْعٰلَمِيْنَ ۙ

falammā atāhā nūdiya min syāṭi'il wādil aimani fil buq‘atil mubārakati minasy syajarati ay yā mūsā innī anallāhu rabbul-‘ālamīn(a).

'Ka jẽfa sandarka.' Sai ya ga ta tana motsi kamar maciji, sai ya jũya baya yana gudun, kuma ba ya jũya baya. '(Allah Ya ce): 'Ya Musa! Ka je kuma kada ka tsorata. Lalle kai daga amintattu ne.'


16
Q.S An-Nazi'at (79:16)

اِذْ نَادٰىهُ رَبُّهٗ بِالْوَادِ الْمُقَدَّسِ طُوًىۚ

iż nādāhu rabbuhū bil-wādil-muqaddasi ṭuwā(n).

Lokacin da Ubangijinsa ya kira shi a cikin kwari mai tsarki, Tuwa.