9
Q.S Al-Muzzammil (73:9)
رَبُّ الْمَشْرِقِ وَالْمَغْرِبِ لَآ اِلٰهَ اِلَّا هُوَ فَاتَّخِذْهُ وَكِيْلًا
rabbul-masyriqi wal-magribi lā ilāha illā huwa fattakhiżhu wakīlā(n).
Shi ne Ubangijin gabas da yamma, bãbu abin bautawa face Shi, sabõda haka ka ɗauka Shi a matsayin wakili.