8
Q.S Al-Muzzammil (73:8)
وَاذْكُرِ اسْمَ رَبِّكَ وَتَبَتَّلْ اِلَيْهِ تَبْتِيْلًاۗ
ważkurisma rabbika wa tabattal ilaihi tabtīlā(n).
Kuma ka tuna da sunan Ubangijinka, kuma ka keɓance kanka zuwa gare Shi da keɓantawa.