ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



9

Q.S Ash-Shura (42:9)

اَمِ اتَّخَذُوْا مِنْ دُوْنِهٖٓ اَوْلِيَاۤءَۚ فَاللّٰهُ هُوَ الْوَلِيُّ وَهُوَ يُحْيِ الْمَوْتٰى ۖوَهُوَ عَلٰى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيْرٌ ࣖ

amittakhażū min dūnihī auliyā'(a), fallāhu huwal-waliyyu wa huwa yuḥyil-mautā, wa huwa ‘alā kulli syai'in qadīr(un).

Ko sun ɗauki majiɓinci waninSa? A'a! Allah ne Majiɓinci, kuma Shi ne ke rãyar da matattu, kuma Shi ne Mai ikon yin komai.