ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



8

Q.S Ash-Shura (42:8)

وَلَوْ شَاۤءَ اللّٰهُ لَجَعَلَهُمْ اُمَّةً وَّاحِدَةً وَّلٰكِنْ يُّدْخِلُ مَنْ يَّشَاۤءُ فِيْ رَحْمَتِهٖۗ وَالظّٰلِمُوْنَ مَا لَهُمْ مِّنْ وَّلِيٍّ وَّلَا نَصِيْرٍ

wa lau syā'allāhu laja‘alahum ummataw wāḥidataw wa lākiy yudkhilu may yasyā'u fī raḥmatih(ī), waẓ-ẓālimūna mā lahum miw waliyyiw wa lā naṣīr(in).

Kuma da Allah Ya so, da Ya sanya su al'umma ɗaya, amma Yana shigar da wanda Yake so cikin rahamarSa. Kuma mãsu zãunci ba su da majiɓinci ko mai taimako.