ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



38

Q.S An-Nisa'i (4:38)

وَالَّذِيْنَ يُنْفِقُوْنَ اَمْوَالَهُمْ رِئَاۤءَ النَّاسِ وَلَا يُؤْمِنُوْنَ بِاللّٰهِ وَلَا بِالْيَوْمِ الْاٰخِرِ ۗ وَمَنْ يَّكُنِ الشَّيْطٰنُ لَهٗ قَرِيْنًا فَسَاۤءَ قَرِيْنًا

wal-lażīna yunfiqūna amwālahum ri'ā'an-nasi wa lā yu'minūna billāhi wa lā bil-yaumil ākhir(i), wa may yakunisy-syaiṭānu lahū qarīnan fasā'a qarīnā(n).

Kuma waɗanda suke ciyar da dukiyarsu domin nuna wa mutane, kuma ba su yi imani da Allah da Ranar Lahira ba. Kuma wanda Shaiɗan ya kasance majiɓincinsa, to, mummũnan majiɓinci ne.