37
Q.S An-Nisa'i (4:37)
ۨالَّذِيْنَ يَبْخَلُوْنَ وَيَأْمُرُوْنَ النَّاسَ بِالْبُخْلِ وَيَكْتُمُوْنَ مَآ اٰتٰىهُمُ اللّٰهُ مِنْ فَضْلِهٖۗ وَاَعْتَدْنَا لِلْكٰفِرِيْنَ عَذَابًا مُّهِيْنًاۚ
al-lażīna yabkhalūna wa ya'murūnan-nāsa bil-bukhli wa yaktumūna mā ātāhumullāhu min faḍlih(ī), wa a‘tadnā lil-kāfirīna ‘ażābam muhīnā(n).
Waɗanda suke ƙin ciyarwa, kuma suna umurci mutane da ƙin ciyarwa, kuma suna ɓoye abin da Allah Ya ba su daga falalarSa. Kuma Muka yi wa waɗanda suka kafirta azaba mai raɗaɗi.