ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



132

Q.S An-Nisa'i (4:132)

وَلِلّٰهِ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الْاَرْضِ ۗوَكَفٰى بِاللّٰهِ وَكِيْلًا

wa lillāhi mā fis-samāwāti wa mā fil-arḍ(i), wa kafā billāhi wakīlā(n).

Kuma ga Allah ne abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa yake. Kuma Allah ya isa Majiɓinci.