Q.S An-Nisa'i (4:131)
وَلِلّٰهِ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الْاَرْضِۗ وَلَقَدْ وَصَّيْنَا الَّذِيْنَ اُوْتُوا الْكِتٰبَ مِنْ قَبْلِكُمْ وَاِيَّاكُمْ اَنِ اتَّقُوا اللّٰهَ ۗوَاِنْ تَكْفُرُوْا فَاِنَّ لِلّٰهِ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الْاَرْضِۗ وَكَانَ اللّٰهُ غَنِيًّا حَمِيْدًا
wa lillāhi mā fis-samāwāti wa mā fil-arḍ(i), wa laqad waṣṣainal-lażīna ūtul-kitāba min qablikum wa iyyākum anittaqullāh(a), wa in takfurū fa inna lillāhi mā fis-samāwāti wa mā fil-arḍ(i), wa kānallāhu ganiyyan ḥamīdā(n).
Kuma ga Allah ne abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa yake. Kuma lalle Muka umurci waɗanda aka bai wa Littafi a gabãninku da ku ji tsoron Allah. Kuma idan kun kafirta, to lalle ga Allah ne abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa yake. Kuma Allah Yana wadãta, Mai godewa.