ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



125

Q.S An-Nisa'i (4:125)

وَمَنْ اَحْسَنُ دِيْنًا مِّمَّنْ اَسْلَمَ وَجْهَهٗ لِلّٰهِ وَهُوَ مُحْسِنٌ وَّاتَّبَعَ مِلَّةَ اِبْرٰهِيْمَ حَنِيْفًا ۗوَاتَّخَذَ اللّٰهُ اِبْرٰهِيْمَ خَلِيْلًا

wa man aḥsanu dīnam mimman aslama wajhahū lillāhi wa huwa muḥsinuw wattaba‘a millata ibrāhīma ḥanīfā(n), wattakhażallāhu ibrāhīma khalīlā(n).

Kuma wane ne mafi kyau addini fiye da wanda ya sallama fuskarsa ga Allah, alhãli yana mai kyautatawa, kuma ya bi millar Ibrãhĩm mai gaskiya? Kuma Allah Ya ɗauki Ibrãhĩm aboki.