ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



124

Q.S An-Nisa'i (4:124)

وَمَنْ يَّعْمَلْ مِنَ الصّٰلِحٰتِ مِنْ ذَكَرٍ اَوْ اُنْثٰى وَهُوَ مُؤْمِنٌ فَاُولٰۤىِٕكَ يَدْخُلُوْنَ الْجَنَّةَ وَلَا يُظْلَمُوْنَ نَقِيْرًا

wa may ya‘mal minaṣ-ṣāliḥāti min żakarin au unṡā wa huwa mu'minun fa ulā'ika yadkhulūnal-jannata wa lā yuẓlamūna naqīrā(n).

Kuma duk wanda ya yi ayyukan ƙwarai, namiji ko mata, alhãli yana muminin ne, to waɗannan za su shiga Aljanna, kuma ba za a yi musu zãunci ba koda da zarra.