121
Q.S An-Nisa'i (4:121)
اُولٰۤىِٕكَ مَأْوٰىهُمْ جَهَنَّمُۖ وَلَا يَجِدُوْنَ عَنْهَا مَحِيْصًا
ulā'ika ma'wāhum jahannam(u), wa lā yajidūna ‘anhā maḥīṣā(n).
Waɗannan makominsu Jahannama ce, kuma ba za su sami wurin tserewa daga gare ta ba.