120
Q.S An-Nisa'i (4:120)
يَعِدُهُمْ وَيُمَنِّيْهِمْۗ وَمَا يَعِدُهُمُ الشَّيْطٰنُ اِلَّا غُرُوْرًا
ya‘iduhum wa yumannīhim, wa mā ya‘iduhumusy-syaiṭānu illā gurūrā(n).
Ya yi musu wa'adi, kuma ya yi musu fata. Kuma Shaiɗan ba ya yi musu wa'adi face yaudara.