23
Q.S Luqman (31:23)
وَمَنْ كَفَرَ فَلَا يَحْزُنْكَ كُفْرُهٗۗ اِلَيْنَا مَرْجِعُهُمْ فَنُنَبِّئُهُمْ بِمَا عَمِلُوْاۗ اِنَّ اللّٰهَ عَلِيْمٌۢ بِذَاتِ الصُّدُوْرِ
wa man kafara falā yaḥzunka kufruh(ū), ilainā marji‘uhum fanunabbi'uhum bimā ‘amilū, innallāha ‘alīmum biżātiṣ-ṣudūr(i).
Kuma duk wanda ya kafirta, to kada kafircinsa ya ba ka baƙin ciki. Zuwa gare Mu makominsu ne, sai Mu gaya musu abin da suka aikata. Lalle Allah Masani ne ga abin da ke cikin zukãta.