22
Q.S Luqman (31:22)
۞ وَمَنْ يُّسْلِمْ وَجْهَهٗٓ اِلَى اللّٰهِ وَهُوَ مُحْسِنٌ فَقَدِ اسْتَمْسَكَ بِالْعُرْوَةِ الْوُثْقٰىۗ وَاِلَى اللّٰهِ عَاقِبَةُ الْاُمُوْرِ
wa may yuslim wajhahū ilallāhi wa huwa muḥsinun faqadistamsaka bil-‘urwatil-wuṡqā, wa ilallāhi ‘āqibatul-umūr(i).
Kuma duk wanda ya sallama fuskarsa zuwa ga Allah alhãli yana mai kyautatawa, to lalle ya rike igiya mai ƙarfi. Kuma zuwa ga Allah makomar al'amari.