ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



167

Q.S Ash-Shu'ara'i (26:167)

قَالُوْا لَىِٕنْ لَّمْ تَنْتَهِ يٰلُوْطُ لَتَكُوْنَنَّ مِنَ الْمُخْرَجِيْنَ

qālū la'illam tantahi yā lūṭu latakūnanna minal-mukhrajīn(a).

Suka ce 'Lalle idan ba ka daina ba, ya Lut, lalle ne za ka kasance daga waɗanda ake fitarwa.'