ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



166

Q.S Ash-Shu'ara'i (26:166)

وَتَذَرُوْنَ مَا خَلَقَ لَكُمْ رَبُّكُمْ مِّنْ اَزْوَاجِكُمْۗ بَلْ اَنْتُمْ قَوْمٌ عَادُوْنَ

wa tażarūna mā khalaqa lakum rabbukum min azwājikum, bal antum qamun ‘ādūn(a).

'kuma kuna barin abin da Ubangijinku Ya halitta a gare ku daga matanku? A'a! Ku mutane ne masu ƙetare haddi.'