ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



18

Q.S Al-Furqan (25:18)

قَالُوْا سُبْحٰنَكَ مَا كَانَ يَنْۢبَغِيْ لَنَآ اَنْ نَّتَّخِذَ مِنْ دُوْنِكَ مِنْ اَوْلِيَاۤءَ وَلٰكِنْ مَّتَّعْتَهُمْ وَاٰبَاۤءَهُمْ حَتّٰى نَسُوا الذِّكْرَۚ وَكَانُوْا قَوْمًاۢ بُوْرًا

qālū subḥānaka mā kāna yambagī lanā an nattakhiża min dūnika min auliyā'a wa lākim matta‘tahum wa ābā'ahum ḥattā nasuż-żikr(a), wa kānū qaumam būrā(n).

Suka ce: 'Tsarki ya tabbata a gare Ka! Ba ya dace a gare mu mu ɗauki majiɓinci wanin Ka. Amma Ka yi musu da iyayensu jin daɗi, sai su manta da ambatonKa, kuma suka kasance mutane mãsu halaka.'