17
Q.S Al-Furqan (25:17)
وَيَوْمَ يَحْشُرُهُمْ وَمَا يَعْبُدُوْنَ مِنْ دُوْنِ اللّٰهِ فَيَقُوْلُ ءَاَنْتُمْ اَضْلَلْتُمْ عِبَادِيْ هٰٓؤُلَاۤءِ اَمْ هُمْ ضَلُّوا السَّبِيْلَ ۗ
wa yauma yaḥsyuruhum wa mā ya‘budūna min dūnillāhi fa yaqūlu a'antum aḍlaltum ‘ibādī hā'ulā'i am hum ḍallus-sabīl(a).
Kuma a rãnar da zai tattara su da abin da suke bauta wa wanin Allah, sai Ya ce: 'Shin ku ne kuka ɓatar da bayiNa waɗannan ko su ne suka ɓace daga hanya?'