38
Q.S An-Nur (24:38)
لِيَجْزِيَهُمُ اللّٰهُ اَحْسَنَ مَا عَمِلُوْا وَيَزِيْدَهُمْ مِّنْ فَضْلِهٖۗ وَاللّٰهُ يَرْزُقُ مَنْ يَّشَاۤءُ بِغَيْرِ حِسَابٍ
liyajziyahumullāhu aḥsana mā ‘amilū wa yazīduhum min faḍlih(ī), wallāhu yarzuqu may yasyā'u bigairi ḥisāb(in).
Domin Allah Ya sãka musu da mafi alheri daga abin da suka aikata, kuma Ya ƙara musu daga falalarSa. Kuma Allah Yana azurta wanda Yake so ba tare da lissafi ba.